Al’ajabi

Al’ajabi

Kare mafi arziki a duniya zai sayar da gidansa kan sama da N13bn

An kiyasta darajar gidan a kan makudan kudi da suka kai Dalar Amurka miliyan 32.

Yadda da ya yi wa matar mahaifinsa ciki a Nasarawa

Matar ta bayyana yadda rashin haihuwa bayan shekara 19 da aure ya jefa rayuwarta cikin rudani

An kama ‘likita’ ya yi basaja da hannun roba don guje wa rigakafin COVID-19

’Yan sanda sun cafke jami’in lafiyar bisa zargin yaudara domin kar a yi masa allurar rigakafin COVID-19

Al’ummar Tangale ta shirya bikin cin naman kare

Za su yi kwana uku suna bikin cin naman kare da baje koli al’adu da sana’o’in al’ummar kasar Tangale

Matar aure ta banka wa budurwar mijinta wuta

Ta watsa wa budurwar mijinta fetur sannan ta cinna mata wuta a yayin wata takaddama