Al’ajabi

Al’ajabi

An gano gawar da ta shafe shekara 800 hannayenta na rufe da fuskarta

Ana hasashen gawar ta shafe shekara 800 zuwa 1,200 a daure.

Nau’ukan tsuntsayen da ke aman wuta yayin farauta

Ana samun tsuntsayen ne a yankin Arewacin kasar Australia.

Ya gina gida mai jujjuyawa don burge matarsa

Na gaji da korafin matata kan in sake gyara fasalin gidanmu a kai-a-kai.

An binne shi tare da motarsa

Ya sanar wa iyalinsa cewa, yana son a binne shi da motar don ya tuka ta a Lahira.

Amarya ta rasu ana kokarin kai ta gidan miji

Ta rasu sa’o’i kadan bayan daura aurenta da angonta a Kano.