Al’ajabi

Al’ajabi

Yunwa ta sa killatattun zakuna 30 cin naman junansu

Kimanin zakuna dubu 12 ne ake tsare da su a Afirka ta Kudu.

Kare ya kashe yaro dan shekara 10 a Ingila

’Yan sandan yankin sun ce jami’ai sun hallaka karen.

An haifi bakwaini da jela mai tsawon sentimita 12

An haife shi da bakuwar jelar bayan gwaje-gwaje sun nuna ba shi da wata matsala.

Dakin otal na karkashin ruwa da ake biyan sama da N22m a dare daya

Shi dai wannan otel shi ne babban otal na farko a karkashin ruwa a duniya.

Likitoci sun sa wa mutum kodar alade a Amurka

Ana fatan hakan zai kawo karshen karancin taimakon koda da ake samu a wannan lokaci.