Al’ajabi

Al’ajabi

Wata mata ta jefa ’ya’yanta biyu a rijiya saboda kuncin rayuwa

Dawowa ta Najeriya ce ta jefa ni cikin kuncin rayuwa.

Tsohuwa ta kashe mijinta kan abincin bikin ranar haihuwarta

Matar ta kashe mijinta kan sabani a kan abincin murnar ranar haihuwarta.

Mai shekara 70 ta haifi danta na farko

Ta haifi danta na farko ta hanyar dashen maniyi.

Wani saurayi dan acaba ya mayar da N20m da ya tsinta

Ana kiran shi ‘mai kashin tsiya’ saboda ya mayar da Dala 50,000 da ya tsinta.

An haifi maraki mai kai biyu da jikin alade

Wata saniya ta haifi maraki mai kai biyu da jikin na alade a kasar Rasha.