Al’ajabi

Al’ajabi

Miji ya kashe matarsa a kan dumame

Kotu ta yanke mishi hukuncin kisa ta hanyar rataya.

Na sa an sace babana an kashe shi, aka ba ni N2,000 —Dan bindiga

Matashi dan bindiga ya bayyana yadda suka addabi yankin Zariya.

Wanda ake tuhuma da kisa ya bukaci alkalin kotun ya daura aurensa

Ya roki alkalin da ke sauraron shari’ar zargin shi da kisa ya daura masa aure.

Mutumin da ya fi kowa tsayin hanci a duniya

Tsayin hancin Mehmet Özyürek ya kai inci uku da rabi.

Daliban KASU sun lakada wa sojoji duka a kan budurwa

Karbar lambar wayar daliba ya ja an yi wa hafsoshin sojin dukan kawo wuka.