Al’ajabi

Al’ajabi

An kama su kan tono gawar dan maƙwabcinsu domin tsafi

An gurfanar da mutane uku saboda tonon kabari da yanke sassan jikin gawar yaro a Ondo

Matashi ya kashe kakansa da fartanya a Borno

Matashi ya buga wa kakansa mai shekaru 90 fartanya a kai ya hallaka shi

Lalata dalibi ya kai malamin sakandare kurkuku

Kotu ta tsare wani malamin sakandare a kurkuku kan yin lalata da dalibinsa dan shekara 12.

Yadda mutumin da ya kashe mata 42 ya shiga hannu

Ya amsa cewa ya kashe matarsa da wasu 41, ya yi gunduwa-gunduwa da gawarwakin a cikin shekaru biyu

An canja masa halitta zuwa mace ba tare da izininsa ba

Wani abokin hamayyarsa ne ya yaudare shi ya kai shi likitoci suka yi masa tiyatar canza jinsinsa.