Al’ajabi

Al’ajabi

Birai sun kamu da cutar COVID-19 a gidan zoo

An gwada birran ne bayan masu kula da su sun ga suna tari.

Tsuntsu ya yi tafiyar kilomita dubu 10 a kwana 42

Wannan jinsin tsuntsu na tashi daga Arewacin Turai zuwa cikin Nahiyar Afirka.

Tsakuwa na fitowa a idonta wata yarinya maimakon hawaye

Kananan duwatsu kimanin 15 ke fitowa daga idonta a kowace rana.

Saniyar da ta fi kankanta a duniya ta mutu

Wata saniya da aka tabbatar ta fi kankanta a duniya ta mutu bayan da ta shahara a farkon bana saboda kankantarta. Saniyar mai shekara biyu mai suna Ra

Mafarauci ya tsinci kayan tarihi mai shekara 6,000 a cikin kada

Ana kyautata zaton kayan tarihin za su kai shekara 5,000 zuwa 6,000.