Tana kashe wa tantabaru 2 Naira miliyan 2 kan kayan kwalliya duk wata
Meggy tana kashe musu Fam 400 (kimanin Naira 226 da 294) a duk wata.
Al’ajabi
Meggy tana kashe musu Fam 400 (kimanin Naira 226 da 294) a duk wata.
Matashin zai yi wata shida yana wanke kayan matan garin yana kuma gogewa.
Dattijuwa ‘Na yi aikin Hajji na aurar da ’ya’ya mata da sana’ar kamu’
Muzurun ya rika cin takardu da fafutikar neman hanyar samun ruwa.
An kama ta kan zarin sanya wa yaran guba a cikin shayin da ta hada musu.