An kashe mutum 7 kan zargin maita a Adamawa
An yi wa wasu mutum bakwai kisan gilla kan zargin maita a kauyen Dasin-Bwate da ke Karamar Hukumar Fufore ta Jihar Adamawa. Rundunar ’Yan Sandan Jihar
Al’ajabi
An yi wa wasu mutum bakwai kisan gilla kan zargin maita a kauyen Dasin-Bwate da ke Karamar Hukumar Fufore ta Jihar Adamawa. Rundunar ’Yan Sandan Jihar
Su da kansu suka hada gubar suka yaudari dansu ya sha, ya mutu.
Makwabta sun yi duk abin da za su iya na ganin kwakwaf, amma ba su taba ganin ta yi barci ba.
Danta na fari ya shafe shekara bakwai yana lalata da ita.
Sun sace jaririn washegarin haihuwarsa, suka shirya masa biki.