Al’ajabi

Al’ajabi

Da sana’ar yankan farce na sauke farali —Abdulkadir

Alhaji Ali ya watsar da noma da kiwo ya koma sana’ar yankan farce.

Matashi ya lakada wa mahaifinsa dukan da ya yi ajalinsa

Matashin ya shiga harkar shaye-shaye tun bayan kammala sakandare.

An jefe ma’akacin gidan talabijin na NTA har lahira

Bayan ya tashi daga wurin aiki aka yi masa aika-aikan.

Miji ya kashe matarsa a Jigawa

Magidancin ya tare matar a daji sannan ya daba mata wuka a ciki.

Dan sanda ya harbe abokin aikinsa har lahira a Kano

Dan sandan ya ce ba ya cikin hayyacinsa lokacin da ya yi harbin.