Matashi ya kitsa sace yarsa kan bashin kudi
An kama shi amma an kasa gano inda yayar tasa take.
Al’ajabi
An kama shi amma an kasa gano inda yayar tasa take.
Amaryar ta caka wa angon nata wuka bayan ta nemi ya sake ta.
Ya suma tun shekarar 1982, sannan ya rasu Litinin 6 ga Satumba, 2021.
Barista Ibarhim ya ce a kango ya rika kwana a Makarantar Horon Lauyoyi.
Direban ya tsinci tsabar kudi $20,000 da N500,000 da gwala-gwalai a motarsa.