An fasa aure bayan amarya ta gano angonta na da sanko
Amaryar dai ta zargi angon da yaudarar ta, ta hanyar biye mata yana da sanko
Al’ajabi
Amaryar dai ta zargi angon da yaudarar ta, ta hanyar biye mata yana da sanko
Babban Limamin Masallacin Juma’a na Masjid Umma da ke GRA a garin Katsina, Liman Muhammad Hashim, ya ajiye aiki domin tsayawa takarar siyasa. Li
Wasu na al’ajabi wasu na shakkun yiwuwar dan Adam ya haifi dabba
Saboda yarinyar ta dauki wayar dan uwanta da uwar ta boye mahafiyarsu ta banka mata wuta.
Kwali 22 na dunkulen dandanon girki sun yi batar dabo a hannunsa.