Al’ajabi

Al’ajabi

Ta sa guba a gabanta a yunkurin kashe mijinta

Asirinta ya tonu bayan ta sa guba a al’aurarta da nufin kashe mijinta.

Yadda kananan yara suka tsere bayan kwana 60 da garkuwa da su

Yaran sun bayyana irin halin da suka tsinci kansu a hannun masu garkuwar.

Yadda aka kai wa Sarkin Fawa hari da wuka a masallaci

Dan aikin sarkin fawan ya so ya yi masa yankan rago a cikin masallaci.

Limami ya maka jikansa a kotu kan kwace masa mata

Dattijon ya neman kotu ta hukunta jikan nasa kan aikata kwartanci.

Budurwa ta banka wa kawarta wuta kan sabani

Matashiyar ta zuwa wa kawarta fetur sannan ta cinna mata wuta.