Al’ajabi

Al’ajabi

An kama barauniyar jariri dan wata daya

Wata mata mai shekara 21 ta faɗa komar ’yan sanda sakamakon zargin ta da sace wani jinjiri dan wata guda da haihuwa.  Kakakin rundunar ’yan sandan Jih

An kai saurayi kurkuku kan cizon mace a lebe

Matashi ya gantsara wa wata mata cizo a yayin wata takaddama

Matasa sun kori sarki daga fada

Wasu fusatattun matasa sun kori sarkin garinsu daga fadarsa sakamakon zargin sa da kin yin abin da ya dace a matsayinsa na sarki mai martaba. Fusatatt

Daliban jami’a sun kashe abokinsu saboda wayar salula a Oyo

Daliban sun zargi Alex Akpo da satar wayar salula ne da ya yi amfani da ita wajen tura sakon kudin cacar wasanni

An kama soja kan zargin satar makamai a Borno

An kama sojan yana kokarin yin fasakwaurin albarusai 602 daga Jihar Borno