Al’ajabi

Al’ajabi

‘An tafka ruwan da ba a taba yin irinsa ba a Katsina cikin shekara 100’

Ruwan ya kai kaso daya bisa ukun wanda ake samu a Nguru a shekara daya.

‘Gawa’ ta farka ana tsaka da yi mata jana’iza

Ana cikin jana’iza aka lura gawar ta fara numfashi tana kuma motsawa.

Nan gaba maza za su rasa matan da za su aura —Bincike

Bincike ya ce akwai yiwuwar nan gaba kashi biyu cikin uku na maza za su rasa matan aure.

Firinji mai shekara 80 da ke ci gaba aiki

Muna fata ’ya’ya da jikoki su gaje shi daga gare mu.

Kudin cizo ya mamaye wata jiha a Amurka

Sai dai an gano kudin cizon ya mamaye Gabashin Amurka.