Al’ajabi

Al’ajabi

Mutumin da ya ‘rasu’ a hatsarin jirgin sama ya dawo gida bayan shekara 45

Twason shekarun dai an yi zaton ya rasu a hatsarin jirgin.

Kishi ya sa wata mata cinna wa kanta wuta a Jigawa

Ta yi wanka da fetur ta cinna wa kanta wuta saboda mijinta zai dawo da tsohuwar matarsa.

Labarin rataye kai ya sa malamai nadama a Zariya

Malaman da suka yada labarin a kafafen sada zumunta sun nemi afuwa.

‘Dana ba ya cin abinci sai ayaba da ciyawa’

Ba ya cin abincin da aka dafa kuma gudun mutane yake yi.

Kyanwar da ta bace shekara shida ta komo hannun mai ita

Ta sulale ne daga gidanta da ke garin Peabody ta taga a shekarar 2015.