Al’ajabi

Al’ajabi

Ya rayu bayan awa 10 da fashewar kwalekwalensa a teku

Wani mutum ya tsallake rijiya da baya bayan kwashe tsawon awa 10 igiyar ruwa na fizgar sa a kan teku bayan fashewar kwalekwalensa. Mutumin, wanda aka

Wata mata ta gano macizai 18 a kasan gadonta

Muna fata an fitar da macizan duka.

Bambancin tsawo: Ma’aurata sun shiga Kundin Tarihi

Wadansu ma’aurata ’yan asalin kasar Birtaniya, sun samu shiga Kundin Tarihi na Duniya (Guinness World Records), sakamakon kasancewarsu ma’auratan mafi

’Yan bindiga sun yi awon gaba da takardun jarabawar NECO a Kaduna

’Yan fashin sun dauka kudi ne makare a cikin jakar takardun jarabawar.

’Yan damfara sun dura wa mutum 800 ruwa a matsayin rigakafin COVID-19

Tuni dai aka kama mutum biyu bisa zargin aikata ta’asar.