Al’ajabi

Al’ajabi

Mai kudin duniya Jeff Bezos ya isa duniyar wata

Tun ina dan shekara biyar nake mafarkin tafiya zuwa duniyar wata.

Ta rayu da tsinke a cikin kokon kanta sama da mako daya

Ta rayu da tsinkayen har tsawon mako guda ba tare da ta sani ba.

Nana: Dattijo mai ’ya’ya 200 da mata mata 43

Ba a kirga yawancin ’ya’yansa ba mata saboda galibi suna gidan aure.

Wani ya rasa ransa garin raba rigimar ma’auarata a Imo

Obum rike da wuka ya rarako duk wadanda suka kawo wa matar dauki.

Girman hannuwa da kafafu ya shigar da wa da kanwa a kundin tarihi na duniya 

A koyaushe ina mafarkin sanya tufafi kamar sauran mata.