Al’ajabi

Al’ajabi

Tsawa ta kashe ’yan uwa 2 da dabobbi 144 a Sakkwato

Ruwan sama da tsawar sun yi sanadin rushewar gidaje da dama.

Dubun masu satar yara a akwatin gawa ta cika

An sanya wa yaron likafani domin yin fasakwaurinsa.

Masu juna biyu sun mutu wajen rububin karbar abinci a Borno

Red Cross ta bayyana rashin jin dadinta kan faruwar lamarin.

Tuwon Amala ya yi ajalin ’yan uwan juna 3 a Kwara

Biyu daga cikin ‘yan uwan junan biyar sun tsallake rijiya da baya.

Sun koma bautar gumaka don neman kariya daga kamuwa da Coronavirus

Addu’o’in ’yan kauyen na Shuklapur basu wani karbu ba sosai.