Al’ajabi

Al’ajabi

An kama ‘barawo’ yana bikin zagayowar ranar haihuwarsa

Ya yi bikin zagayowar ranar haihuwarsa a ofishin ’yan sanda.

‘Yar aiki ta tsere da jaririn gidan da take aikatau a Kaduna

‘Yar aikin gidan ta tsere da jaririn gidan da take aiki.

Tuwo ya yi ajalin mutum 9 ’yan gida daya a Zamfara

Likitoci sun tabbatar akwai guba a tuwon da suka ci.

An daure matar da ta yi wa ayar Al Kur’ani izgili a Morocco

An yanke mata hukunci kan izgilin da ta yi ta hanyar kwaikwayon ayar Al Kur’ani.

An gano matar da ta bace a gidan makwabci bayan shekara 11

Ta tare a gidan wani mutum da ta kamu da sonsa