Al’ajabi

Al’ajabi

Ya kai kyankyaso asibiti don a yi masa jinya

Likitan ya dauki nauyin kula da lafiyar kyankyason a kyauta.

Amarya ta rasu a wajen daurin aure, ango ya aure kanwarta a take

Ta yarda da auren saurayin yayarta ce domin bin umarnin iyayenta.

Limami ya kashe matarsa, ya boye gawar

’Yan sanda na bincike kan gawar matar, shi kuma ana tsare da shi.

An yi gwanjon kujerar tafiya duniyar wata kan Naira biliyan 11.5

Za a yi balaguron zuwa duniyar watan a ranar 20 ga watan Yuli.

Mutumin da ya fi kowa yawan iyalai a duniya ya kwanta dama

Mai kimanin shekaru 76 a duniya, mutumin ya rasu ranar Lahadi ya bar mata 38 da ’ya’ya 89.