Al’ajabi

Al’ajabi

Ta haifi jaririya tana cikin barci

Wata mai juna biyu ta haihu a lokacin da take tsaka da barci.

An yi wa mutum 411 fyade a Sakkwato

Lamarin ya hada da mata da da mazan da aka ci zarafinsu ta hanyar lalata.

Mai shekara 23 ya angwance da ’yar shekara 45

Matashin ya angwance da mai shekara 45 wadda ’yar siyasa ce.

Mata sun yi zanga-zangar neman a halasta karuwanci

Masu sana’ar na zargin ’yan sanda da kwace musu kudade da cin zarfinsu.

Uba ya yi wa ’ya’yansa uku fyade

An kama magidanci ya yi wa ’ya’yan cikinsa masu kananan shekaru fyade