Mutanen gari sun yi wa mahaukaciya kisan gilla
Daga jin rade-rade suka kama ta suka cinna mata wuta ta kone kurmus.
Al’ajabi
Daga jin rade-rade suka kama ta suka cinna mata wuta ta kone kurmus.
Dubun matashin ta cika ne a yayin da ya je kasuwa sayen rago.
Sun daure masu gadin gidan man a cikin bandaki yayin da suke aikata fashin.
An kame matashin kan zargin yunkurin tsafi da gawar abokinsa da ya kashe.
An kona mahaukaciyar karyar bayan an kama ta da sassan jikin dan Adam.