Al’ajabi

Al’ajabi

Ya kashe mahaifinsa kan rikicin gona

Ya yi amfani da adda ya kai masa sara a ka da kuma gadon bayansa.

Duba wayar miji ba izini ya jawo wa wata mata dauri a kurkuku

Kotun ta daure matar na tsawon wata uku saboda bincikar wayar mijinta.

Wata cuta ta mai da budurwa tsohuwa

Wannan cuta tana sa yaro ko yarinya ninka shekarunsa ko shekarunta sau 4.

Fursuna ya dawo gidan yarin da ya tsere bayan shekara 30

Bayan tserewar Desic da shekara 20, jami’an shige-dafice suka daina nemansa.

Miji ya kashe matarsa a kan dumame

Kotu ta yanke mishi hukuncin kisa ta hanyar rataya.