Al’ajabi

Al’ajabi

Ya yi aure sau 4 ya saki matar sau 3 cikin kwanaki 37

Wani mutumin kasar Taiwan da ya bullo da wani sabon wayo don a kara masa kudin hutu a wajen aiki, ya auri matarsa sau hudu sannan ya sake ta sau uku d

Yadda na fara nakuda, na haihu a cikin jirgi

Mai jegon ta ce bata taba san taan dauke da juna biyu ba har sai da ta haihu.

Tsawa ta kashe giwaye 18 a Indiya

An binciken mutuwar giwaye 18 bayan masana sun bayyana shakku.

Yadda fasto ‘ya babbake’ miloniya yayin yi masa addu’a

Faston ya tsere bayan konewar Miloyinan da ya dauki nauyin karatun dalibai 40.

Ya saki matarsa don ta auri tsohon masoyinta bayan aurensu da shekara bakwai

Sai dai ba a bayyana cewa ko mijin ya rubuta wa matar takardar saki ba kafin ta auri masoyinta.