Matasa sun kashe ’yan bindiga a Sakkwato
Matasan gari sun kashe ’yan bindiga uku, cikinsu har da mace, bayan an cafke ’yan bindigar.
Al’ajabi
Matasan gari sun kashe ’yan bindiga uku, cikinsu har da mace, bayan an cafke ’yan bindigar.
An cafke wani dan bindiga da ya je zai harbe wa mata a cikin masallaci a watan Ramadan.
Wata mai juna biyu mai shekara 25 ta haifi ’ya’ya tara a lokaci guda.
An cafke wani matashi da kokon kan dan Adam sabon yanka zai yi tsafi da shi.
An samu wasu ma’aurata da suka rika sauya gidajen zamansu har sau 18 a cikin shekara uku saboda matukar tsoron kyankyaso da uwargidan ke ji. Babu shak