Al’ajabi

Al’ajabi

Sun kashe dan makwabci bayan karbar kudin fansa

Mutanen da suka sace dan makwabcinsu, suka kashe shi bayan karbar kudin fansa sun shiga hannu.

Dubun matafiyin da ya hadiye hodar Iblis ta N360m ta cika a Legas

Rahotanni sun ce nauyin hodar ya kai kimanin Kilogiram 1.55, kuma darajarta ta kai kusan Naira miliyan 360.

An rage wa ma’aikaci albashi saboda dadewa a bandaki

Rahoton wani mutum a kasar Taiwan ya janyo muhawara a kafafen sada zumunta na zamani  bayan rage masa albashi da aka yi, sakamakon dadewar da ya yi a

Karnuka sun kashe uwa saboda gardama da ’yarta

Wata uwar ’ya’ya uku ta mutu bayan da karnukanta biyu jinsin Amurka suka kai mata farmaki, sakamakon ganin tana gardama da ’yarta. Matar mai suna Elay

Ya rike numfashinsa tsawon minti 24 a cikin ruwa

Wani mai suna Budimir Buda Šobat mai shekara 54, ya kafa tarihin wanda ya fi kowane mutum dadewa a cikin ruwa ba tare da ya yi numfashi ba, inda ya yi