Al’ajabi

Al’ajabi

Iyaye sun kashe dansu da guba kan zargin maita

Su da kansu suka hada gubar suka yaudari dansu ya sha, ya mutu.

Matar da ta shekara 40 ba ta yi barci ba

Makwabta sun yi duk abin da za su iya na ganin kwakwaf, amma ba su taba ganin ta yi barci ba.

An kama uwa tana lalata da dan cikinta a gona

Danta na fari ya shafe shekara bakwai yana lalata da ita.

An kama ma’aurata sun shirya wa jaririn da suka sace biki

Sun sace jaririn washegarin haihuwarsa, suka shirya masa biki.

Da sana’ar yankan farce na sauke farali —Abdulkadir

Alhaji Ali ya watsar da noma da kiwo ya koma sana’ar yankan farce.