Al’ajabi

Al’ajabi

An haifi jariri da azzakari uku

A karon farko a tarihin aikin likitanci, an samu jaririn da aka haifa da azzakari uku

‘Sau 3 ina neman komawa kurkuku bayan an sako ni’

Mutumin aka yi wa afuwa daga gidan yari ya ce a can ya sauke litattafai da dama

Dan majalisa ya halarci zaman Majalisa tsirara

Muhawara ta barke bayan da Hon. Amos, ya bayyana babu ko kamfai a jikinsa, a yayin zaman Majalisar.

Wacce ta fi kowa tsawon farata a duniya ta yanke su

Kundin tarihi na duniya da ake kira Guinness World Record ya karrama Ayanna Williams sakamakon barin faratanta wadanda suka fi na kowa tsayi a duniya

An caka wa saurayi wuka a Kano

Wani matashi ya daba wa abokinsa wuka a yayin wata takaddama a Kano.