Al’ajabi

Al’ajabi

’Yar sanda ta kashe dan uwanta a rikicin gado

Jami’ar dan sanda ta shiga hannun saboda kashe dan uwanta a rikicin gadon mahaifinsu.

Ya kashe matarsa mai juna biyu a gadon asibiti

’Yan sanda sun cafke magidanci bisa zargin sa da kashe matarsa mai juna biyu a gadon aisibiti

Yarinyar da aka yanke wa al’aura ta warke

Ana zargin matsafa ne suka yaudare ta zuwa cikin wani kango suka yanke mata al’aura.

Dan sanda mai shekara 91 ya sha alwashin ci gaba da aiki

Wani dan sanda mai shekara 91 mai suna LC “Buckshot” Smith, an kiyasta shi ne wanda ya fi kowane jami’in dan sanda dadewa a bakin aiki. LC Smith ya ce

Miji ya saki matarsa saboda zanen Tinubu

Matar ta ce ba ta nadamar sakin ta da ya yi saboda zanen ‘tattoo’ din Tinubu a gadon bayanta