Al’ajabi

Al’ajabi

Hadimin Gwamnan Katsina ya rasu a taron daurin aure

A wurin daurin ‘ya’yana ya yanke jiki ya fadi yana tsaka da gaisawa da jama’a.

Ta kashe jaririyarta, ta jefa gawar a kogi

Jami’an ’yan sanda sun cafke wata mata mai bisa zargin kashe jaririyarta ’yar wata daya tare da jefa gawarta a cikin kogi. Dubun matar mai shekara 35

Guguwa ce ta sa na ‘samu juna biyu’ —Mace

Cikin awa daya da wucewar iskar na dauki cikin kuma na haife

An sayar da kalmomin farko da aka wallafa a shafin Twitter kan dala miliyan 2.9

A makon jiya ne mai kamfanin sada zumunta na Twitter, Jack Dorsey, ya sayar da rubutun farko da aka fara wallafawa a shafin kan kudi Dala miliyan 2.9,

Yadda aka kama wata mata da ke shayar da maciji nononta

Ana zargin tsohuwar na tura macijin ya je ya yi wa wasu mutane illa a garin