Al’ajabi

Al’ajabi

Saniya ta kai wa marasa lafiya farmaki a asibiti

Jaridar Banguardia ta ce, mai saniyar ya je asibitin don ba marasa lafiyar da saniyar ta razana hakuri, ciki har da matar da saniyar ta raunata.

An kama mata ta boye kunshin kwaya 18 a al’aurarta

Matar ta boye kulli miyagun kwayoyi a cikin matacinta domin fasakwaurinsu zuwa Turai

Dan shekara 41 ya kai iyayensa kotu kan rashin daukar nauyinsa har mutuwa

Wani marar aiki mai shekara 41 da ya kammala digirinsa a Jami’ar Oxford ta kasar Birtaniya, ya kai iyayensa kotu kan yunkurinsu na dakatar da ci gaba

An kama matar da ta kashe kishiyarta ta kona gawar

Kanwar wadda ake matar ta ce ’yar uwarta ce ta yi amfani da tabarya ta kashe amaryar

Ta yi wa kishiyarta duka da tabarya, ta cinna mata wuta

Ta gayyato danginta suka yi wa amaryar rubdugu, kwana 55 bayan daurin aure