Al’ajabi

Al’ajabi

Uwar tagwaye ta yi wa daya zanen tattoo don bambance su

Wata mahaifiyar tagwaye ta fusata surukarta, saboda gaza tantance sunayen tagwayen da ta haifa, har sai da ta yi wa daya daga cikinsu zanen tattoo. Ma

Budurwa ta yi garkuwa da saurayinta don ta samu kudin biki

Daure shi suka yi sannan suka bi ta kansa da mota

Yadda tsuntsu ya tilasta wa jirgin sama saukar gaggawa a Kano

“Ka san ba yadda za a yi jirgi ya tafi da inji daya kuma ga fasinjoji a cikinsa.”

Masunci ya kama kifi mai fuskar mutum

Wani mai nazarin kimiyya a Cibiyar Marine Stewardship Council da ke kasar Indonesiya mai suna Dokta Dabid Shiffman ya bayyana gano wani kifi mai fuska

Yaro mafi kiba a duniya ya rage nauyi da kilo 107

Yaron da ya fi kowane yaro kiba a duniya mai suna Arya Permana ya rasa rabin kibarsa bayan ya daure cikinsa da wata roba da ta taimaka masa wajen dame