Al’ajabi

Al’ajabi

Matar aure ta kashe danta, ta kona mijinta

Ta kashe jaririn da ta haifa ta kuma binne shi a sirrance, wata takwas da suka wuce, saboda tsabar damuwa.

‘Yadda yunkurin yi wa wata fyade ya sa na daina haihuwa’

ya shaidawa kotu cewa yanzu ya sami matsala ba zai iya haihuwa ba lokacin da yake kokarin aikata fyaden a kan wata mata.

An kama magidancin da ya daba wa matarsa wuka a Anambra

Ana zargin wani magidanci mai matsaikatan shekaru, Kingsley Igwe, da kashe matarsa da wuka a yankin Nise na Karamar Hukumar Akwa ta Kudu a Jihar Anamb

Kaurace wa shimfidar kwanciya ta sa za a raba auren shekara 20 a Kaduna

A ranar Laraba ne wata matar aure ta nemi wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke zaune a Magajin Garin a Jihar Kaduna da ta katse igiyar aurenta da mijin

’Yan bindiga sun ba mu lambobin waya suna son mu da aure –’Yan Matan Jangebe

’Yan bindigar sun shaida musu cewa suna son su da aure, sannan suka ba su lambobin waya domin su kira su shaida musu ko sun amince da bukatar tasu.