An samu masu bautar marakin da aka haifa da kai biyu
Bayan haihuwar wani dan maraki da kai biyu a Lardin Buriram da ke kasar Thailand, mamallakin saniyar mai suna Somorn Krasaesom ya yi ikirarin cewa, ya
Al’ajabi
Bayan haihuwar wani dan maraki da kai biyu a Lardin Buriram da ke kasar Thailand, mamallakin saniyar mai suna Somorn Krasaesom ya yi ikirarin cewa, ya
Yaron ya hadiye kunshin mayen karfe na farko a ranar 1 ga Janairu sai na biyu a ranar 4 ga Janairu 2021.
A karshe dai an sako wani fursuna da ya kare kusan daukacin rayuwarsa a kurukuku. Fursunan mai suna Joe Ligon ya shafe shekara dai-dai har 68 a gidan
Wani magidanci ya yi karar matarsa yana neman a raba aurensu saboda tana marin sa duk lokacin yake ladabtar da ’ya’yansu. Mutumin ya fada wa kotun Ko
’Yan Sanda sun cafke wani saurayi mai shekara 15 kan yunkurin yin garkuwa da wasu dalibai a wata makaranta a Karamar Hukumar Gurara ta Jihar Neja. Kwa