Al’ajabi

Al’ajabi

Wata mata ta kona al’aurar mijinta

Magidancin na neman a bi masa hakkinsa kasancewar yanzu gaban nasa ya samu matsala.

’Yar shekara 12 ta kafa tarihin yin iyo a teku na kilomita 36

Hukumomi a kasar Indiya sun ce wata yarinya mai kimanin shekaru 12 ’yar asalin kasar ta kafa tarihin yin iyo a Tekun Maliya na tsawon kilomita 36.

Gimbiyar Dubai: Mahaifina ya yi garkuwa da ni tsawon shekaru

Ta shekara biyu a tsare bayan da mahaifinta ya sa aka ‘sace’ ta

An bayar da belin wanda ake zargi da satar wayar N36,000 a kan N500,000

An dai gurfanar da matashin ne bisa zarginsa da satar waya salula kirar Itel P36 da darajarta ta kai N36,000.

An kama kwamandan Hisbah da matar aure a dakin otel a Kano

An ritsa jami’in da ya fi fice wurin kame karuwai tare da matar aure a unguwar Sabon Gari