An daure dalibin da ya saci kare wata 6 a gidan yari
Kotun ta bukaci ya biya tarar N20,000 da kuma diyyar N50,000 ko daurin watanni shida.
Al’ajabi
Kotun ta bukaci ya biya tarar N20,000 da kuma diyyar N50,000 ko daurin watanni shida.
Dan sandan ya kulle kansa a daki bayan dawowa daga aiki sannan ya harbe kansa
Magidanci ya fille wa matarsa hannu saboda rahisn haihuwa
Jami’an tsaro sun cafke mijin wata malama da ya batar da kama domin yi mata satar jarabawar neman aikin koyarwa a makarantar gwamnati. Dubun magidanci
Rahotanni sun ce daya daga cikin mutum hudu na wadansu masu ciwon hakori a Birtaniya sun yi wa kansu maganin ciwon hakoran ta hanyar fizge su da filay