Al’ajabi

Al’ajabi

Kyanwa ta rayu ba abinci tsawon mako uku

Wata kyanwa ta bai wa wadansu ma’aikatan kamfanin dakon kaya a jirgin sama mamaki bayan samunta a raye, duk da kulle ta da aka yi a cikin kwantainar k

An kama kani a cikin masu garkuwa da matar wansa a Zariya

Dubun masu yi wa ‘yan bindiga leken asiri a Zariya ta cika.

Maciji ya kashe mutum 7, 15 sun kamu da ciwon kafa

Mutum bakwai ne suka rasu sanadiyyar cizon maciji a yankin Duguri da ke Karamar Hukumar Alkaleri a Jihar Bauchi yayin da wata cuta da ke dura ruwa a k

Karamin yaro ya salwantar da N1.2m a wayar uwarsa

Kan ta ankara ya kashe mata N1.2 wajen sayayya ta manhajar buga wasa a intanet.

Bakin kishi: Maigida ya kashe matarsa da dansa

Sai da ya sha tabar wiwinsa ta yi masa karo sannan ya hallaka iyalansa.