Al’ajabi

Al’ajabi

Kotu ta daure ‘barawon’ kaji a gidan yari

Kotun ta kama matashin da laifin satar kaji a wani caji ofis a Abuja.

An tsare shugabar kasa saboda mallakar rediyo

Ana zargin Shugaban Kasar da sayen rediyo daga kasar waje ba da izini ba.

Magidanci ya kashe kansa ya bar matarsa da tsohon ciki

Matsafa sun yanki gawar mutum da aka tsince ta tana lilo a jikin bishiya.

Mata ta zargi mijinta da sace gawar dansu

Sai ya kawo gawar kafin in yarda a raba aurenmu da shi.

An ciro giram 400 na duwatsu a cikin wata mata

Rahotannin da aka wallafa a shafukan sada zumunta na zamani a kasar Vietnam sun bayyana yadda aka yi wa wata ’yar kasar tiyatar ciro tarin wasu duwats