Matashiya ta caka wa wata mata kwalba
Wata mata ’yar shekara 28, ta gurfana a gaban kotu bisa zargin caka wa wata kwalba tare da yi mata mummunar illa.
Al’ajabi
Wata mata ’yar shekara 28, ta gurfana a gaban kotu bisa zargin caka wa wata kwalba tare da yi mata mummunar illa.
Makwabcinsu mai ‘ya’ya biyu ya yi mata wannan aika-aika ne a yayin da ita da kannenta suke korar awaki daga gonar mahaifinsu
An gano kananan yara 21 da aka sato daga Jihar Sakkwato aka kai su Abuja
Ana cikin rikici kan rashin biyan kudin haya, sai mai gida yanke jiki ya ce ga garinku nan
Tun bayan harin da aka kashe matashin aka nemi amaryar aka rasa