Magidancin da ya nemi yada hoton tsiraicin matarsa ya shiga hannu
Tsohon yana kuma barazana ga matar tasa da suka samu sabani da ita.
Al’ajabi
Tsohon yana kuma barazana ga matar tasa da suka samu sabani da ita.
Bauchi suna wani yunkuri na tono wata tsohuwar tankar daukar mai da ta yi sama da shekara 67 da fadawa cikin kogin garin.
Wani limamin mabiya addinin Kirista, Fasto Onyebuchi Okocha da ya yi ikirarin Annabta da da’awar baiwar tayar da matattu ya shiga hannu a Jihar Anambr
Sai da ’yan sanda suka yi harbi kafin su shawo kan magidancin.
Matar ta ce ba ta yi nadamar sakin da mijinta ya yi mata bayan ta yi danyen aikin ba