Al’ajabi

Al’ajabi

Yadda sunan ‘Corona’ ya janyo wa wata Mata tsangwama

Wata mata mai suna Corona Newton wadda a yanzu uwa ce ta bayyana yadda ake yawan tsangwamarta saboda sunanta ya zo daidai da cutar da ta addabi duniya

Matashi dan shekara 22 ya kashe kansa a Kaduna

Wani matashi dan shekara 22, Abdullahi Musa ya kashe kansa ta hanyar rataya a unguwar Aboro ta Karamar Hukumar Sanga a Jihar Kaduna. An tsinci gawar m

Sun da Xu: Ma’aurata mafi ya tsawo a duniya

Wadansu miji da mata da tsawon kowanensu ya haura kafa shida, su ne ma’auratan da suka fi kowane rukunin ma’aurata tsawo a duniya. Ma’auratan Mista Su

Matashi ya cinna wa kansa wuta a ofishin gwamnati

Sai da ya jike jikinsa jagab kafin ya cinna wa kansa wuta

An kama limamin da ya daura wa gawa aure a Bauchi

An daura aure har da sadaki kafin a yi wa gawar jana’iza