Al’ajabi

Al’ajabi

Matar aure ta kashe budurwar da mijinta zai aura

Ta bayyana yadda ta sossaka wa budurwar wuka ana dab da daura auren.

Shugaban karamar hukuma ya rasu kwanaki 3 bayan lashe zabe a Kano

Sabon shugaban karamar hukumar ya rasu, kwanaki biyu da lashe zaben karamar hukumar Bebeji.

Matashi ya kashe iyayensa da tabarya

Babu wata sabani takaninsu, amma ya hallaka iyayensa

’Yan sanda sun cafke mace mai garkuwa da mutane a Kano

An gano cewa matar ce shugabar gungun masu garkuwa da mutanen

An kama kwarto ya haka ramin da ke kai shi gidan auren tsohuwar budurwarsa

Mijin matar ya cafke su suna tsaka da masha’a a cikin gidansa