Al’ajabi

Al’ajabi

Mai cikin ’yan biyu ta dauki cikin da na uku kafin ta haihu

Wadansu ma’aurata sun shiga cikin yanayin farin ciki bayan da aka yi wa matar gwajin juna biyu inda ya nuna tana dauke da tagwaye daga bisani kuma aka

‘Dalilin da muka hada bikin shan rake’

Sun shirya bikin yadda kowa zai sha iya iyawarsa don samun zaman lafiya

Hamar: Kabilar da mata ke shan duka kafin a aure su

Ana dukan ’yan matan, fatar jikinsu na dayewa saboda raunin da suke samu.

Ina tallan doya don tsare mutuncina —Gurgu

Da tallan doyar da nake yi sai duk ’ya’yan yi karatu a jami’a

An tsinci gawar ma’aikacin gwamnati wata daya bayan sace shi

An samu gawar ma’aikacin a wani rami, wata daya bayan sace shi.