Yadda aka hana wata mata amfani da ruwa na kwana 9 da sunan takaba
Matar ta shiga cikin zulumi doriya a kan alhinin rasa mijinta kuma uban ’ya’yanta.
Al’ajabi
Matar ta shiga cikin zulumi doriya a kan alhinin rasa mijinta kuma uban ’ya’yanta.
An tono gawar marigayi Sarkin Bukur na Biyu, Malam Suleiman wanda aka fi sani da Baba Sarki lafiyar lau, bayan shekara 20 da rasuwarsa. Sarkin ya rasu
Rashin tabbas a kan inda kumbon zai fado dai ya yi ta jefa wasu-wasi da jita-jita iri-iri a sassa da dama na duniya, ciki har da Najeriya.
Makwabta sun hada baki aka sace yaron, aka kuma kashe shi bayan karbar kudin fansa.
Matasan gari sun kashe ’yan bindiga uku, cikinsu har da mace, bayan an cafke ’yan bindigar.