Al’ajabi

Al’ajabi

’Yan daba sun aika ’yan bindiga lahira a Kaduna

’Yan dabar sun kone ’yan bindigar kurmus bayan da suka yi wa wani dan kasuwa kwace

Dubun mai damfara da sunan Ahmed Musa ta cika

’Yan sandan Kano sun kama mai damfarar matasa da sunan kyaftin din Super Eagles

A karon farko cikin shekara 397 duniyoyin Jupiter da Saturn za su hadu

Wannan dai shine karo na farko da duniyoyin biyu za su zo kusa da juna tun shekarar 1623.

Mai shekara 73 ta sauke Alkur’ani a Kano

Malamarta, Sayyada Saudatuz-Zam’an ta ce dattijuwa Binta ta kasance mai hazaka

An yi ’yar jefe-jefe da hanjin aladu a zauren Majalisar Taiwan

Wakilan Majalisar Dokokin Taiwan sun  bai wa hammata iska a zauren majalisar kan wani kudirin dokar da zai bai wa kasar Amurka damar shiga da naman al