Al’ajabi

Al’ajabi

Budurwa ta banka wa masoyinta wuta don ya ki aurenta

Ta kulle shi da mahaifiyarsa a daki sannan ta cinna musu wuta

Asirin budurwa ya tonu bayan saurayi ya yi garkuwa da ita

An kama wata budurwa bisa zargin hada baki da saurayinta ya yi  garkuwa da ita tare da neman danginta su biya sahibin nata kudin fansa Naira miliyan 3

Ya yi tattakin kilomita 450 bayan sa-in-sa da matar sa

Wani mutum wanda ya fito daga gida domin sararawa bayan wata sa-in-sa da matarsa ya bige da yin tattakin kilomita 450 a kafa.

Maryam al-Balushi: Matar da ke kiwon kyanwoyi 480 da karnuka 12 a gidanta

Wata mai kaunar dabbobi mai suna Maryam al-Balushi daga Muscat babban birnin kasar Oman, ta cika gidanta da kyanwoyi 480 wadanda galibi tsinto su ta y

Wa ya babbake kaninsa kan satar N4,500 a jihar Nasarawa

Ana zargin wani mutum mai suna Iliya Iliya mai inkiyar ‘Tractor’ da wasu abokanansa da laifin babbake dan uwansa, Alkasim Iliya mai inkiyar ‘Popping’