Al’ajabi

Al’ajabi

An cafke uwar da ta sayar da jaririyarta ‘yar wata 4 a Katsina

Rundunar ’Yan sanda a jihar  Katsina ta cafke wata uwa mai sana’ar karuwanci da ake zargi da sayar da jaririyarta ’yar wata hudu da haihuwa. Mai magan

Ya gurfana a gaban kotu bisa zargin damfara da sunan canjin kudade

Wata Kotun majistare dake zamanta a unguwar Gyadi-gyadi a Kano ta fara sauraron wata kara inda ake zargin wani

Barayin waya sun yi wa alaramma yankan rago

Wasu masu kwacen waya sun yi wa wani masanin Al-kur’ani yankan rago a unguwar Dan Rimi layin Malama mai Dalla-dalla a karamar Hukumar Ungogo, Jihar Ka

Budurwa ta tura wa saurayinta ’yan fashi a Kano

Ana zargin budurwar da yi wa saurayin turen ‘yan fashi saboda ya fasa auren ta.

Direba ya gano wanda ya yi garkuwa da shi a cikin fasinjojinsa

Wanda ake zargin ya amsa cewa yana cikin gungun ‘Hadari’ masu satar mutane.