Al’ajabi

Al’ajabi

Dan kasuwa ya rataye kansa a Kano

Rahotanni daga Jihar Kano na cewa wani dan kasuwa ya hallaka kansa ta hanyar rataya a cikin shagonsa da ke kan titin Gidan Zoo cikin kwaryar birnin Ka

An kama shi da kokunan kan dan Adam

An damke wani mutum mai shekara 55 dauke da kokunan kai da wasu sassan jikin dan Adam a jihar Osun. An kama mutumin da kokunan kan dan Adam hudu, hann

Dan sanda ya harbi mai kayan marmari a Kebbi

Dan sandan ya dirka wa mutumin harsashi biyu a lokacin da ake dukan wani barawo

Mahari ya kashe uba da dansa a Kano

Wani maharin da ba a san ko wane ne ba ya fille kan wani mutum mai suna Malam Nuhu, wanda ke zaune a kauyen Tumfafi da ke Karamar Hukumar Garko ta Jih

Dattijo ya nemi budurwa ta biya shi N50,000 saboda kin auren shi

Mutumin mai shekara 72 ya ce tun da dai ba kira bai ga abin da zai ci masa gawayi ba.