Al’ajabi

Al’ajabi

Dan Najeriya ne ya kirkiro rigakafin COVID-19 a Amurka

Likitan dan Najeriyan shi ne mutum na farko da ya samar da rigafin Covid-19 mafi inganci

Ta hallaka budurwar tsohon saurayinta ta kona gidansa

’Yan sanda sun cafke ta bayan ta banka wa gidan wuta a lokacin da budurwarsa ke ciki.

Garejin da mata zalla ke aikin gyaran mota

Babu namiji ko daya a tawagar matan da ke aiki a sansanin kanikawa na garin Zuba Abuja

Tagwaye masu kama da juna sun angwance da mata irinsu a Kano

Tagwaye masu kama da juna sun angwance da tagwaye masu kama da juna

An zabi kare Magajin Gari a Amurka

Wani kare mai suna Wilbur Beast ya lashe zaben zama Magajin Garin birnin Kentucky da ke Amurka bayan da ya samu kuri’a dubu 13 da 143  a zaben da aka